Manyan Labarai
Najeriya
Najeriya Siyasa Labarai Da Dumi-DuminSu Kwallon kafa Kannywood

Har Yanzu Ina Tare Da ‘Yan Fim – Kwankwaso

Har Gobe Ina Tare Da ‘Yan Fim, Kuma Zan Ci Gaba Da Ba Su Gudummawa, Cewar Sanata Kwankwaso Tsohon gwamnan jihar Kano, kuma Sanatan Kano ta Tsakiya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa har gobe yana tare da ‘yan fim kuma zai ci gaba da ba su gudummawa don ganin sun harkar su ta […]

Kotu Ta Bayarda Belin Andrew Yakubu

Wata babbar kotun tarayya a Abuja ta bayar da belin tsohon shugaban kamfanin man fetur na kasa (NNPC), Andrew Yakubu. An bayarda belinsa ne akan kudi naira miliyan 300, tare da sharadin ya gabatar da mutane biyu da za su tsaya masa, kuma kowannensu ya kasance ya na da kadarori a Abuja. A watan jiya […]

Abinda Arsene Wenger Ya Ce Bayan Arsenal Ta Sha Kashi A Hannun WestBrom Da Ci 3 Da 1

  Arsenal ta sha kashi da ci 3 da 1 a hannun West Brom a wasan gasar Firimiya mako na 28 Wannan dai shi ne karo na 4 a wasannin Firimiya 5 da Arsenal ta ke kkwasar kashinta a hannu wanda wannan rashin kokari da Arsenal din ke yi ke dada dusasar da damarta na […]

Yadda Na Samu Amincewar DSS Kafin Na Shirya Fim Da Ke Nuna Labarin Boko Haram – Zaharadeen

Shahararren jarumin nan kuma furodusa Zaharadeen Sani ya ce ya samu amincewar hukumar ‘yan sandan farin kaya DSS tare da hukumar tantance fina finai ta kasa domin ya shirya fim da ke nuna rikicin Boko Haram. A wata hira da yayi da jaridar Premium Times, Zaharadeen ya ce ya fuskanci kalubale da farko domin hukumar […]

Fadaka_Leaderboard

Fagen Barkwanci

Dariya Zalla: Muna Saya Mishi (Mun Tsaya Mata)

Wani Inyamiri ne ya halarci zaman kotu sai kuwa ya yi sa’a a ranar ana zaman sauraron karar wata mace da aikata zamba. Da aka kammala sauraron karar sai Alkali ya yanke wa matar hukunci daurin shekaru biyar ko kuma tarar Naira dubu dari biyu da hamsin. Sai Alkali ya yi tambaya da cewa za […]

Kwalliya

Yadda Za Ki Kula Da Gashinki

Kowane Irin gashi ke gareki yana bukatar wankewa akai-akai da sabulun wankin gashi wanda ya dace da irin gashin da kike dashi (za a ga bayanin haka a rubuce a jikin sabulun) Duk da cewa mata ba su fiye son wanke gashinsu ba saboda gudun kada ya kankance, amma akwai bukatar akalla a wanke shi […]

Hadith banner

BUKUKUWA

Amfanin Ganyen/Garin Magarya Ga Lafiyar Dan Adam

Bismillahi Rahmanir Rahim Itaciyar magarya wadda akafisani da (Assidir) a larabce kuma (Lote) a turance, itaciya ce mai albarka tun da dadewa, Annabi S.A.W ya tabbatar da amfaninsa. Magarya yana kunshe da magunguna masu matukar mahimmanci ga jikin dan Adam kuma yana da karfin kashe kwayoyin cuta cikin dan kankanin lokaci magarya Antibiotic ne mai […]

Abinci

Kwalam Da Makulashe: Yadda Ake Sarrafa Wainar Dankali

0
186

Abubuwan bukata Dankali Kwai Koren wake Maggi Gishiri Albasa Yadda ake Sarrafawa Da farko za ki gyara dankalin ki, ki fere ki zuba masa ruwa ki dora a wuta. Ko dai ki bar shi ya dahu sosai ki daka shi, ko kuma ki dafa shi sama sama ki markada a Blender ba tare da kin […]

0

Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Al\'ummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...