Home Wasanni Wasan Tanis Mariya Sharapova Ta Kira Taron Manema labarai

Mariya Sharapova Ta Kira Taron Manema labarai

Mariya Sharapova Ta Kira Taron Manema labarai
40
0

Fitacciyar yar wasar tanis Maria Sharapova ta kira wani taro na manema labarai da za ta yi a daren yau da misali karfe 8:00 don fayyace gaskiyar lamari game da jita-jitan da ake yadawa na cewa zata yi murabus daga wasan

jita-jitan dai ya samo asali daga raunin da Sharapovan ke fama da shi a hannunta na hagu wanda ya sanya wasanni 3 kawai ta buga a watanni 8

40

Daure ka/ki yi sharhi:
Hassan Abdulmalik Hassan Abdulmalik marubuci ne da ke da sha'awa ta musamman akan rubutun sharhin siyasa da tsokaci kan rayuwa da al'amuran da suka shafi al'umma. Ya na da kwarewa wajen rubutun zantukan fadakarwa da zaburarwa. Ya rubuta waƙe da harshen turanci babu adadi akan soyayya, aure, rayuwa, zamantakewa, addini, al'ada, shugabanci, zaburarwa, fadakarwa da sauransu.. A duk lokacin da Hassan ba ya rubutu, za ka same shi ya na karance-karance, kallon kwallon kafa/fina-finai, koyo ko kuma koyarwa
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Al\'ummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...