Home Labarai A Gaggauce Boko Haram Ta Sace Wasu ‘Yan Mata ‘Yan Makaranta A Madagali

Boko Haram Ta Sace Wasu ‘Yan Mata ‘Yan Makaranta A Madagali

Boko Haram Ta Sace Wasu ‘Yan Mata ‘Yan Makaranta A Madagali
181
0

A wani hari da kungiyar Boko Haram ta kai kan wani kauye cikin karamar hukumar Madagali da ke jihar Adamawa a yammacin jiya Laraba, rahotanni sun nuna cewa mayakan sun halaka wasu ‘yan mata biyu tare da yin awon gaba da wasu guda uku

Ku biyomu zuwa anjima domin zuwa muku da yadda cikakken labarin harin ya wakana…

181

Daure ka/ki yi sharhi:
Hassan Abdulmalik Hassan Abdulmalik marubuci ne da ke da sha'awa ta musamman akan rubutun sharhin siyasa da tsokaci kan rayuwa da al'amuran da suka shafi al'umma. Ya na da kwarewa wajen rubutun zantukan fadakarwa da zaburarwa. Ya rubuta waƙe da harshen turanci babu adadi akan soyayya, aure, rayuwa, zamantakewa, addini, al'ada, shugabanci, zaburarwa, fadakarwa da sauransu.. A duk lokacin da Hassan ba ya rubutu, za ka same shi ya na karance-karance, kallon kwallon kafa/fina-finai, koyo ko kuma koyarwa
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Al\'ummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...