Kotu Ta Samu Adam Johnson Da Laifin Lalata Da Karamar Yarinya

0 79

Kotu ta samu tsohon dan wasan Sunderland, Adam Johnson da laifin taba yarinya ‘yar shekara 15, amma ba jima’i ba.

adam johnsonTun da fari dai Adam ya amince da cewa ya simbanci yarinyar amma yaki amincewa da wasu tuhume-tuhume guda biyu masu alaka da saduwa.

Sai dai kuma yarinyar ta ce Johnson “ya sanya hannu a cikin kamfanta,” kuma ta biya masa bukata amma ta amfani da bakinta.

Mai shari’ar, Jonathan Rose ya ce Jonson ka iya fuskantar zaman gidan yari saboda haka ya kamata ya yi ban kwana da ‘yarsa.

A wata sanarwa da wadda ake tuhumar Johnson din da lalatawa, ta ce ta dade tana fuskantar tashin hankali tun bayan haduwarta da Johnson.

You might also like More from author

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...