CHELSEA ZA TA SAYAR DA HAZARD

0 534

‘Kungiyar Chelsea ta sanyawa dan wasan gabanta Eden Harzard farashi na fam miliyan 80. Sai dai kungiyoyin da ke gaba-gaba wajen neman dan wasan wato Real Madrid da PSG sun taya dan wasan ne akan fam miliyan 60

You might also like More from author

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...