Duniyar Kwallon Kafa: Gulma Da Duminta

0 4

A rige-rigen daukar Paul Pogba tsakanin Real Madrid da Manchester United, Madrid din ta sanya dan wasan tsakiyarta Isco cikin cinikin a inda Man United ta sanya dan bayanta 

Kyaftin din tawagar ‘yan wasan Watford Troy Deeney na son komawa Leicester da taka leda, sai dai kungiyarsa ta Watford ta ki amincewa ta sallama shi ga Leicester akan fam miliyan 20

Sabon kocin Manchester United Jose Mourinho na duba yiwuwar dawo da tsohon dan wasan kungiyar dan asalin kasar Portugal wato Luis Nani

Inter Milan ta tabbatar da batun daukar dan wasan tsakiya na Manchester City Yaya Toure in har cinikin sayar da kungiyar ga wasu ‘yan China ya tabbata

Kocin Arsenal Arsene Wenger ya bayyana cewar zai iya zama kocin tawagar kasarsa ta Faransa a nan gaba in bukatar haka ta kama

 

 

You might also like More from author

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...