Home Kwallon kafa Cristiano Ronaldo Ya Lashe Kambin Gwarzon Dan Kwallon Kafa Na Duniya Ajin Maza

Cristiano Ronaldo Ya Lashe Kambin Gwarzon Dan Kwallon Kafa Na Duniya Ajin Maza

Cristiano Ronaldo Ya Lashe Kambin Gwarzon Dan Kwallon Kafa Na Duniya Ajin Maza
69
0

An bayyana sunan Cristiano Ronaldo a matsayin wanda ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon kafa na duniya, na Fifa na shekarar 2016.

Ronaldo ya yi nasara ne a kan Lionel Messi na Barcelona da Antoine Griezmann na Atletico Madrid.

A watan jiya ne Ronaldo ya lashe kyautar Ballon d’Or da mujallar Faransa ke gudanarwa a karo na hudu.

Ronaldo, ya lashe kofin nahiyar Turai tare da Portugal a 2016, ya kuma ci kofin zakarun Turai da na zakarun nahiyoyin duniya tare da Real Madrid.

CR7
CR7

(69)

Daure ka/ki yi sharhi:
Hassan Abdulmalik Hassan Abdulmalik marubuci ne da ke da sha'awa ta musamman akan rubutun sharhin siyasa da tsokaci kan rayuwa da al'amuran da suka shafi al'umma. Ya na da kwarewa wajen rubutun zantukan fadakarwa da zaburarwa. Ya rubuta waƙe da harshen turanci babu adadi akan soyayya, aure, rayuwa, zamantakewa, addini, al'ada, shugabanci, zaburarwa, fadakarwa da sauransu.. A duk lokacin da Hassan ba ya rubutu, za ka same shi ya na karance-karance, kallon kwallon kafa/fina-finai, koyo ko kuma koyarwa
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...