An Samu Wasu Bishiyoyin Zogale Masu Rubutun Sunan Allah

59

An samu wasu bishiyoyin zogale dauke da sunan Allah a yankin Abule Idiroko da ke Jihar Ogun.

Bishiya ta farko an same ta ne a gidan wani magidanci mai suna Michael Babatunde Ibironke, mai lamba 9, Layin Unity da ke Rukunin Gidajen Ire-Akari, Iloye, Abule a Idiroko da ke jahar.

Yayin da ita kuma dayar bishiyar aka same ta a gida mai lamba 6 na wannan layi, kamar yadda jaridar Rariya ta rahoto.

Mutane dai na ta tururuwa zuwa ganin wadanna bishiyoyi, inda suke tabawa sannan kuma suke yin hoto da su.

fb_img_1484131105698

fb_img_1484131100792fb_img_1484131095033

You might also like More from author

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.

Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...