CAN Ta Yi Kira Ga Kiristoci Da Su Ci Gaba Da Zaman Lafiya Da Junansu

16

Kungiyar Kiristoci ta kasa reshen jihar Jigawa ta yi kira ga kiristoci da ke zaune a sassan jihar dasu ci gaba da zaman lafiya da junansu.

Shugaban kungiyar Dattawan kiristocin arewa Reverend Damina Suleiman Ibrahim Taura ya yi kiran a sakonsa na bukukuwan esta ga mabiya addinin kirista na jihar.

Ya kuma hori kiristocin dasu yi koyi da halayyar annabi Isa wajen tafikar da rayuwarsu ta yau da kullum.

Reverend Damina Taura ya shawarci mabiya addinin kirista dasu cigaba da gudanar da adduoi na musamman ga shugaban kasa Muhammad Buhari da gwamna Muhammad Badaru Abubakar bisa jajircewaru wajewn cigaban tattalin arzikin kasar nan da kuma jihar Jigawa baki daya.

You might also like More from author

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.

Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...