Labarai A Hoto: Sabbin Titunar Filin Jirgin Saman Abuja

110

An karasa kammala aiyukan filin jirgin saman Abuja, a inda a yau Talata 18 ga watan Afrilu 2017 ne jiragen sama za su fara tashi da sauka a filin tashi da saukar jiragen sama na Abuja bayan an kwashe kusan makonni 6 gyaransa da aka yi na kusan makwanni 6.

Ga hotunar sabbin titunar filin jirgin kasan da aka gyara.

You might also like More from author

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.

Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...