Hudubar Juma’a: “Kwadaitarwa Akan Ayyukan Alkhairi” – Dr. Tukur (Murya)

29

A ranan Juma’a, 1 ga watan Rajab na shekara 1438 bayan Hijran Manzon Allah (S.W.T) daga Mecca zuwa Madina, wanda ya zo daya da 28 ga watan Afrilu shekara 2017 a kalandar turawa, daga manbarin masallacin Al-Manar da ke garin Kaduna, Dr. Tukur Adam Al-Manar ya yi huduba mai taken “Kwadaitarwa Akan Ayyukan Alkhairi”.

Dr. Tukur ya ce babu abun da zai amfani mutum daga kubbutar cikin wuta in banda aikin alkhairi. Mallam ya ce shi ne guzirin mu zuwa lahira kuma shine tafarkin mu zuwa aljannah, Allah (S.W.T) ya hallice mu ne domin mu bauta ma Shi.

Ya ce ba a samun Aljannah kawai a zaune…………………………

Ku ji cikakken hudubar a kasa:

You might also like More from author

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.

Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...