Sigogi 6 Na Zikiran Tahiya Da Suka Tabbata a Sunnah

89

Zikirin da ake karantawa a zaman da ake kira da zama Tahiya a cikin sallah ya zo da sigogi 6. Yana da kyau mu san wadannan sigogi duka kuma mu dinga canza karanta su a kowace zaman Tahiya ba wai kawai mu lizimci karanta daya kawai ba

 

Yana daga cikin son sunnar Manzon Allah S.A.W ga bawa da wayewarsa aiki da dukkan abinda ya tabbata daga Manzon Allah s.a.w ko da yazo sigogi da dama,yau yayi wannan sigar gobe yayi wata kamar yanda Manzon Allah s.a.w ya koyar gaba daya.

 

Yan daga cikin son Allah da ma’aiki sannin sunnonin Manzon Allah S.A.W, bayan kuma an sansu a kiyayesu ta hanyar yin aiki da su daidai gwargwado iyawa. Kiyaye sunnar Annabi Muhammadu S.A.W ya shafi aiki da nau’ika na sunnoni daban-daban ko da kuwa sun zo da siga sama da guda daya.

 

  • SIGA TA FARKO

*”التحيات لله والصلوات والطيبات ، السلام عليك أيها النبي ورحمة الله وبركاته ، السلام علينا وعلى عباد الله الصالحين ،أشهد أن لا إله إلا الله وأشهد أن محمدا عبده ورسوله ”

“ATTAHIYYATU LILLAHI WAS SALAWATI WADDHAYYIBATU,ASSALAMU ALAIKA AIYUHAN NABIYU WARAHAMATUL LLAHI WABARAKATUHU,ASSALAMU ALAINA WA ALA IBADIL LLAHIS SALIHINA,ASH’HADU AL LÃ ILAHA ILLALLAHU,WA’ASH HADU ANNA MUHAMMADAN ABDUHU WA RASULUHU”

رواه البخاري ومسلم.

  • SIGA TA BIYU

*”التحيات المباركات،الصلوات الطيبات لله،السلام عليك أيها النبي ورحمة الله وبركاته ، السلام علينا وعلى عباد الله الصالحين ،أشهد أن لا إله إلا الله ، وأشهد أن محمدا رسول الله “*

“ATTAHIYYATUL MUBAARAKATU,ASSALAWATUDH DHAYYIBATU LILLAH,ASSALAMU ALAIKA AIYUHAN NABIYU WARAHAMATUL LLAHI WABARAKATUHU, ,ASSALAMU ALAINA WA ALA IBADIL LLAHIS SALIHINA,ASH’HADU AL LÃ ILAHA ILLALLAHU,WA’ASH HADU ANNA MUHAMMADAN ABDUHU WA RASULUHU”

رواه مسلم.

  • SIGA TA UKU

*”التحيات الطيبات الصلوات لله السلام عليك أيها النبي ورحمة الله وبركاته،السلام علينا وعلى عباد الله الصالحين،أشهد أن لا إله إلا الله وأشهد أن محمدا عبده ورسوله” .

“ATTAHIYYATUDH DHAYYIBATUS SALAWATU LILLAHI ,ASSALAMU ALAIKA AIYUHAN NABIYU WARAHAMATUL LLAHI WABARAKATUHU, ,ASSALAMU ALAINA WA ALA IBADIL LLAHIS SALIHINA,ASH’HADU AL LÃ ILAHA ILLALLAHU,WA’ASH HADU ANNA MUHAMMADAN ABDUHU WA RASULUHU”

رواه مسلم.

  • SIGA TA HUDU

*”التحيات لله،الزاكيات لله، الطيبات لله،السلام عليك أيها النبي،ورحمة الله وبركاته ، السلام علينا وعلى عباد الله الصالحين ،أشهد أن لا إله إلا الله ، وأشهد أن محمدا عبده ورسوله ”

“ATTAHIYATU LILLAH,AZZAKIYATU LILLAHI,ADDHAYIBATU LILLAHI, ASSALAMU ALAIKA AIYUHAN NABIYU WARAHAMATUL LLAHI WABARAKATUHU, ,ASSALAMU ALAINA WA ALA IBADIL LLAHIS SALIHINA,ASH’HADU AL LÃ ILAHA ILLALLAHU,WA’ASH HADU ANNA MUHAMMADAN ABDUHU WA RASULUHU”

رواه مالك في الموطّأ.

  • SIGA TA BIYAR

*”بسم الله،التحيات لله، الصلوات لله،الزاكيات لله، السلام على النبي ورحمة الله وبركاته، السلام علينا وعلى عباد الله الصالحين،شهدت أن لا إله إلا الله ، شهدت أن محمدا رسول الله”.

“BISMILLAHI,ATTAHIYATU LILLAH,ASSALAWATU LILLAH,AZZAKIYATU LILLAHI, ASSALAMU ALAIKA AIYUHAN NABIYU WARAHAMATUL LLAHI WABARAKATUHU, ,ASSALAMU ALAINA WA ALA IBADIL LLAHIS SALIHINA,ASH’HADU AL LÃ ILAHA ILLALLAHU,WA’ASH HADU ANNA MUHAMMADAN ABDUHU WA RASULUHU”.

رواه مالك في الموطّأ.

  • SIGA TA SHIDA

*” التحيات الطيبات،الصلوات الزاكيات لله،أشهد أن لا إله إلا الله وحده لا شريك له،وأن محمدا عبده ورسوله ،السلام عليك أيها النبي ورحمة الله وبركاته ،السلام علينا وعلى عباد الله الصالحين،السلام عليكم “*

“ATTAHIYYATUDH DHAYYIBATUS SALAWATUZ ZAKIYATU LILLAH,ASH’HADU AL LÃ ILAHA ILLALLAHU WAHDAHU LASHARI KALAHU, ,WA’ASH HADU ANNA MUHAMMADAN ABDUHU WA RASULUHU, ASSALAMU ALAIKA AIYUHAN NABIYU WARAHAMATUL LLAHI WABARAKATUHU, ,ASSALAMU ALAINA WA ALA IBADIL LLAHIS SALIHINA,ASSALAMU ALAIKUM”

رواه مالك في الموطّأ.

ALLAH NE MAFI SANI.

You might also like More from author

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.

Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...