Abinda Yasa Maganin Cutar Kanjamau Ba Ya Yiwa Wasu Aiki -WHO

0 122

Hukumar kula da lafiya ta duniya WHO a kokarinta na kawo karshen cutar Kanjamau a duniya ta bayyana shirinta na samar da hanyoyin da zai kawo karshe yadda wasu magungunar cutar baya yiwa wasu aiki a jikinsu.

Shugaban hukumar, Tedros Ghebreyesus ya ce kan matsalolin da ake fama da su na rashin aiki da maganin cutar kanjamau a jikin wasu masu dauke da cutar nada alaka da rashin bin ka’idar shan wannan magani.

Ya ce rashin kiyaye yadda ya kamata a sha maganin ne kawai ke haddasa irin haka, inji shugaban.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...