Hotunan Gabanin Auren Dan Tsohon Sarkin Kano Ado Bayero

0 227

Yarima Sadiku, dan tsohon sarkin Kano Alhaji Dr. Abdullahi Ado Bayero na shirin yin aure da kyakkyawar budurwarsa

Marigayai tsohon sarkin Kano Ado Bayero na bisa kan mulki tun a shekarar 1963 zuwa 6 gatan Yuni 2014. Bayan mutuwarsa jikan dan uwarsa ya gaje mulkinsa wanda shine tsohon Gwamnan bankin kasa, Muhammad Sanusi II

Ku kalli sauran hotunan kasa..

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...