Wasiyoyi 5 Daga Manzon Allah (S.A.W)

0 98

Manzon Allah S.A.W yace:
“Waye zai karbi wadannan kalmomi
guda biyar daga gareni, ya yi amfani dasu
ko ya sanar da wanda zaiyi amfani dasu ???

Sai Abu Huraira (r.a) yace Ni zan karba ya
Ma’aikin Allah.

Sai Manzon Allah S.A.W yarike hannu na ya maimaita
minsu yace:
1.”Ka guji aikata sabo, zaka zama wanda yafi kowa bauta a cikin mutane
2.”Ka yarda da abinda Allah ya baka, zaka fi kowa arziki cikin mutane
3.”Ka kyautatawa makwabcinka, zaka zamo (cikakken) Mumini
4.”Ka sowa mutane abinda kake so wa kanka, zaka kasance (cikakken) Musulmi
5.”Kada ka yawaita dariya, domin yawan dariya na kashe zuciya.

SILSILATUL AHADISUS SAHIHA 930

You might also like More from author

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...