Dariya Zalla: Mijin Biza

0 501

Wasu mata hudu da za su je aikin hajji ne aka yi masu mijin biza daya.

Aka tara su aka yi masu bayani, sannan aka nuna masu mijin bizar na su.

Har an kammala an tashi za a tafi sai bafilatanar da ke cikin su ta kada bakinta ta ce “hai Malam muna da tambaya”

Aka ce mata fadi fillo.

Sai ta ce “Toh maganar rabon kwana sai an tafi shan ne za a yi?”

Dariya
HaHaHaHaHaHaHa…

You might also like More from author

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...