An Baiwa Sani Danja Sarautar Zakin Arewa

0 239

Shahararren jarumin Kannywood kuma mawaki Sani Danja ya samu nadin sarauta a matsayin ‘Zakin Arewa’

Etsun Nupe, Sanda Indayako shi ya baiwa jarumin sarautar a ranar 5 ga watan nan.

Masoyan shi da dama ne suka ziyarci garin Bidda da ke jahar Niger domin su halarcin bikin nadin sarautar.

An bayyana Danja a matsayin wanda ke taimakawa matasa wajen gano baiwar da Allah ya yi musu ta yadda za su ciyar da kan su gaba.

Sani Danja dai ya na daya daga cikin jakadan kamfanin Globacom.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...