Hotunan Bikin Cika Shekaru 21 Na ‘Yar Tsohon Ministan Abuja Zara

0 320

Zara Bala Mohammed ‘yar tsohon ministan babban birnin Tarayya Abuja, Bala Mohammed na murnar cika shekara 21. Don murnar zagayowar ranar haihuwarta ta yada hotunan a shafukan ta na yanar gizo.

Idan za ku iya tunawa a baya an tuhume dan tsohon ministan, Shamsudeen Bala tare da wasu kamfanonin 4 a gaban kotu akan zargin fasa kwaurin makudan kadade kimanin naira biliyan N1.1.

Ga hotunan a kasa:

You might also like More from author

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...