Wani Ya Kashe Mahaifinsa Akan Felin Noma A Jihar Anambra (Hoto)

0 120

Wani matashi daga kauyen Umuegbu, Nnobi wanda ke karkashin karamar hukumar Idemili ta kuda a jihar Anambra mai suna Emeka Ogbunihuogu, ya kashe mahaifinsa akan felin noma.

A yanzu haka da ba a samu takamammen bayani game da sanadiyyar kisan don Emeka har yanzu ya ke fadin dalilin da yasa ya aikata wannan mummuni abu amma makwabsu sun bayyana wa manema labarai cewa dan da mahaifin sun dade suna fada a tsakanin su akan wani felin noma.

Ga hotunan a kasa:

You might also like More from author

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...