Hoto/Bidiyo: Mawakin Rap T.I Ya Ba ‘Yar Abokin Sa Da Ya Rasu Sabuwar Mota

0 294

Shahararren mawakin rap T.I ya ba ‘yar abokin sa da ya rasu kyautan sabuwar mota.

 

Dalilin da ya sa ya ba ta wannan motan shine saboda kwazon ta a makaranta.

Ku kalle ta a bidiyon a lokacin da ta ke murnar samun wannan kyautan:

You might also like More from author

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...