Yau Ne Zagayowar Ranar Haihuwar Taurariya Funke Akindele Bello (Jenifa)

0 106

Yau ne zagayowar ranar haihuwar taurariya Funke Akindele Bello wacce aka fi sani da suna Jenifa daga shirin series din ta na Jenifa’s Diary. Yau 24 ga Agusta taurariya Funke ta cika shekaru 41 a Duniya

 

Wannan ya biyo bayan ‘yar wasan kwaikwayon da mjinta JJC Skillz sun yi murnar cika shekara 1 da aure. A yayin da ya ke taya matarsa murnar zagayowan ranar haihuwan na ta, JJC Skillz ya saka hoton matar na sa a shafin sa na Instagram.

 

A yanzu haka taurariyar na dauke da juna biyu wanda ake sa ran za ta haifa a shekara mai zuwa.

 

You might also like More from author

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...