Ku Kalli Hotunan Gwamna Badaru Rike Da Sabuwar Jikanyar Sa

0 330

Idan za ku iya tunawa mujallar yanar gizon Alummata ta kawo ma ku labarin haihuwar ‘yar gwamnan jahar Jigawa, Mohammadu Badaru Abubakar.

Karanta wannan: ‘Yar Gwamnan Jihar Jigawa Amina Badaru Ta Haifi Dan Ta Na Farko

Amina Badaru tare da mijin ta Lawan Dahiru Mangal sun haifi ‘yar su na farko a cikin Satumba 2017.

Hotunan ya nuna gwamna Badaru rike da jikanyar sa da ‘yar sa, Amina Badaru.

Ga hotunan a kasa:

 

 

You might also like More from author

Comments

Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...