‘Yan Nijeriya Sun Bayyana Ra’ayinsu Game Da Umarnin Da Buhari Ya Bawa Bankin Duniya Na Su Mayar Da Hankalinsu Akan Arewa Kaɗai

0 192

 

Wasu ‘yan Nijeriya sun bayyana ra’ayinsu game da batun da shugaban babban bankin duniya, Jim Kim Yong ya yi a jiya Alhamis a Washington DC na cewa suna gudanar da ayyukan tallafinsu ne a Nijeriya bisa umarnin Shugaba Buhari na cewa su mayar da hankalinsu akan bada tallafin ga arewacin ƙasar kaɗai

A cikin jawabin na shugaban babban bankin na duniya, Mr. Yong ya bayyana cewa gudanar da aikin na babban bankin duniya na cin karo da matsaloli da rashin daɗin gudanarwa a arewacin Nijeriya, inda Shugaba Buhari ya yi musu umarni da su aiwatar da aikin nasu

Fitar wannan batu ya jawo cece-kuce a faɗin Nijeriya, inda wasu ‘yan ƙasar suka fatattaki Shugaba Buhari bisa wannan umarni da ya bayar

 

Ga abinda suka ce a shafukansu na twitter game da batun:

You might also like More from author

Comments

Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...