Home Labarai Labarai Da Dumi-DuminSu

Labarai Da Dumi-DuminSu

Labarai Da Dumi-Duminsu: An Samu Sassan Mutane A Gidan Wani Tsoho Mai Shekara 80

Tsohon kauyen Gbogan wanda ke karkashin karamar hukumar Ayedade a jahar Osun na cikin wani sabon tashin hankalin a yayin da aka samu rubabbun sassan jikin mutane a cikin wani gida a garin. Rubabbun kawunan mutane 3 tare da wasu sassan jikin mutane daban daban an gan su ne a cikin wani gida ai dakuna […]
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Al\'ummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...