Home Labarai Siyasa

Siyasa

SIYASA: Ana Cigaba Da Cece-Kuce Tsakanin Melaye Da Gwamnan Kogi

Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello, ya ce rashin tarbiyya na kwarai ne ya sa Dino Melaye, ke yin wasu abubuwan da basu dace ba, a fadin kasar nan. Gwamnan ya ce a koda yaushe, burin dan majalisar shi ne ya rika yin wasu maganganu da zarge-zarge marasa tushe balantana makama, wadanda za su haddasa cece-kuce […]
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Al\'ummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...