Home Wasanni Kwallon kafa

Kwallon kafa

Wasan Sada Zumunci: KTC Kano Sun Yi Canjaras 1 Da 1 A Wasanta Da Takwararta BIKOBA

Kungiyar tsofaffin dalibai ta kwalejin horas da malamai ta Kano (KTC Kano) sun yi canjaras 1 da 1 a wani wasan sada zumunci da takwararta ta kungiyar tsofaffin dalibai ta kwalejin Birnin-kudu (BIKOBA Birnin-kudu) wadda aka gudanar a filin wasa na Sani Abacha dake birnin Kano. An shirya wasan ne domin kyautata zumunci tsakanin kungiyoyin […]
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Al\'ummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...