Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!
Daily Archives

August 4, 2017

Ku Kalli Hoton Dan Mawaki D’Banj

Shahararren mawakin Nijeriya wanda aka fi sani da suna D'banj ya sa saka hoton dan sa a shafin na instagram inda ya ke cewa "Swag like Daddy"  wato "dan kwalisa kamar baban sa" Idan zan ku iya nunawa dan watanni baya da suka wuce ne matar…

Yadda Maza Uku Suka Yi Min Fyade

An yiwa wani dan Jamhuriyyar kasar Congo mai suna Stephen Kigoma fyade a lokacin wani rikici a Beni a arewacin Jamhuriyyyar Congo. Stephen Kigoma ya bayyanawa wakiliyar BBC irin halin da ya tsinci kanshi bayan da wasu maza uku a suka afka…

Sharudda Da Hukunce Hukuncen Yin Layya

Yin Layya sunnah ne dake da asali a cikin Alkur’ani da Hadisin Annabi (SAW).  Allah (SWT) yana cewa: “Ka yi Sallah ga Ubangijinka kuma ka yi yanka.” (Kausar: 2). A Hadisi kuwa Anas Bin Malik (RA) ya ruwaito cewa: “Manzon Allah (SAW) ya yi…
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...