Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!
Daily Archives

August 9, 2017

Dariya Zalla: Mijin Biza

Wasu mata hudu da za su je aikin hajji ne aka yi masu mijin biza daya. Aka tara su aka yi masu bayani, sannan aka nuna masu mijin bizar na su. Har an kammala an tashi za a tafi sai bafilatanar da ke cikin su ta kada bakinta ta ce "hai Malam…

Tsohuwa Mai Shekaru 91 Ta Yi Digiri

Wata tsohuwa mai shekaru 91 ta zama mace mafi shekaru da ta samu digiri a jami'ar Sukhothai Thammathirat da ke Bangkok a kasar Thailand. Toshuwar mai suna Kimlun Jinakul ta fadawa wani gidan talabijin na kasar cewa tun tana matashiya ta ke…
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...