Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!
Daily Archives

August 23, 2017

Bayanin Wani Dan Boko Haram Da Ya Tuba

kokarin sojojin Nijeriya na gane gaskiyar abinda ya haddasa wasu ‘yan Boko Haram ke tuba suna mika wuya, wani daga cikin 'yan kungiyan Boko Haram da ya tuba ya mika kai ya bayyana sillarsa na shiga kungiyar  Boko Haram a wata hirar da…

Miji Ya Sari Matarsa Da Adda Har Lahira

Wani rahoto ya bayyana yadda wani direban tanka a karamar hukumar Gboko dake jihar Benue mai suna Terkaa Ushir ya halaka matarsa mai suna Misis Lucy Wasem mai shekaru 29 bayan ya yi mata matsiyacin duka sannan ya daba mata adda. Mista…
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...