Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Ayyuka Biyu Dake Shigar Da Mutum Aljanna Cikin Sauki

0 863

An tambayi Manzon Allah (SAW) akan
abin da yafi shigar da mutane ALJANNAH.

Sai yace “TAQWAH” da “KYAWAWAN
‘DABIU.” (Tirmizhiy RH ya ruwaito. Shaykh Albaniy RH ya inganta a Sahihut-Tirmithiy).

Ya Allah ka mana baiwa da Taqwa da
Kyawawan Dabi’u.

Barka da Juma’a yan uwa Allah ka bamu Albarkan wannan Babban rana na juma’a’

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...