Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Bidiyo: Wani Ya Datse Kan Kanwarsa Bayan Zazzafar Husuma

0 810

Wani gungun fusatattun jama’a sun kusa hallaka mutumin da ya datsewa kanwarsa kai a unguwar Otukpa dake karamar hukumar Ogbadibo a jihar Benue.

Wannan mutumi mai suna Jonah ya aikata wannan aika aikar ne a yayin da suka samu wani zazzafar husuma a safiyyar jiya Alhamis.

Shugaban alummar Otukpa, Johnson Agada ya bayyana cewa an cafke Jonah ne a yayin da ya yi kokarin tserewa inda ‘yan unguwar suka bayyana cewa Jonah na matsalar kwakwalwa.

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...