Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Bidiyo: Yadda ‘Yan Kabilar Igbo Ke Gudanar Da Bikin Aurensu A Gargajiyance

0 242

Kowace al’umma na da al’adunta na yadda ta ke gudanar da bukukuwa da sauran al’amura da suka shafi rayuwarsu. Aure da bikinsa na daga cikin lamurra da ke cike da tsarabe-tsarabe na al’adu.

Kowace al’umma, kowace kabila, kowane gari, kowane gida na da irin yadda ya ke gudanar da bukukuwansa na aure.

Karanta: Kuskure 5 Da Muke Yi A Yayin Goge Baki

Ga yadda ‘yan kabilar Igbo ke gudanar da bikin aurensu na gargajiya. A sha kallo lafiya.

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...