Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Daga Zauren Girke-Girke: Girka Masa (waina) ta musamman kuma cikin sauki (Daga Lola’s Kitchen)

0 315

Masa (waina) abincin Hausawa ce da ta samu karbuwa sosai a tsakakkanin al’ummar Hausa kuma a hankali makwabatan Hausawa suka fara karbarta a matsayin abinci na musamman, la’alla saboda dadinta da kuma kasancewarta abinci ba gama gari ba.

Abinci ne da ake amfani da shi kwarai a gidan sarauta.

Ga yadda wata wacce ba Bahaushiya ba ta bayyana yadda za ka sarrafa masacikin sauki ba tare kin fita dag cikin gida zuwa kai markade ba. Haka kuma ta yi wa tata masar kwalliya ta yadda ta kara armashi da gamsarwa.

 

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...