Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Dan Gwamnan Jihar Oyo Ya Sanyawa ‘Yar Gwamnan Jihar Kano Zoben Baiko [Hotuna]

0 989

A kwanakin baya ne dan gwamnan jihar Oyo, Idris Abiola Ajimobi ya turo magabatansa har jihar Kano domin yin baikon Fatima Abdullahi Umar Ganduje ‘yar gwamnan jihar Kano inda gwamnoni har sama da sha daya suka nema masa izinin aurenta a wurin Sarkin Kano.

A yanzu haka dai Idris ya sanyawa Fatima zoben baiko

Hotunan sa zoben

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...