Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Dangote Ya Kara Rike Kambun Attajirin Da Yafi Kowa Arziki A Afrika

0 111

Mujallar “Forbes”  dake tattara bayanai kan attajiran duniya ta rawaito cewa shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya sake rike kambun attajirin da ya fi kowa dukiya a duk fadin nahiyar Afrika na  wannan shekarar inda aka kiyasta dukiyarsa a kan dala Bilyan 12.2.

Mujallar ta kara bayyana shugaban kamfanin Microsoft, Bill Gates shi ne ya zama mutumin da ya fi kowa arziki a duniya inda aka kiyasta kudaden da ya mallaka a kan Dala Bilyan 86.

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...