Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Gurɓacewar Tarbiyya: ‘Yar Shekaru 17 Ta Liƙa Hotunanta Tumɓir A Shafinta Na Facebook (Hotuna)

Bamu yarda ba masu karancin shekaru su bude hotunan

0 1,676

Wata yarinya da ‘yar asalin kasar Afirka ta kudu da aka bayyana sunanta da Millicent O’Nokuthula Msiza, wacce shekarunta ba su shige 17 ba kuma ‘yar sakandire ta lika hotonta a shafinta na Facebook ba tare da riga a jikinta ba, inda a kasan hoton ta rubuta cewa tana alfahari da girman nonuwan da ubangiji ya yi mata duk kuwa kananan shekarun da ta ke da shi

 

An dade ana muharawa akan alfanu da illolin da kafar yanar gizo da kafofin yada zumunta suka kawo musamman ga matasa.

 

Kafar yanar gizo da kafafen yada zumunta kamata ya yi a ce ana amfani da su wajen binciken ilimi da kuma da kuma kamar yadda sunan ya nuna, su zamanto hanyoyin sadarwa da ‘yan uwa da abokai za su iya amfani da su wajen kara dankon zumunta da ‘yan uwantaka

 

Sai dai kuma mutane, musamman matasa na amfani da kafafen biyu ba yadda ya kamata ba ta hanyar yin amfani da kafafen wajen kallo da yada badala da shiga abotar banza da kulla alakoki na rashin gaskiya

 

 

 

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...