Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Gwamnati Za Ta Yiwa Mata Masu Yoyon Fitsari Aiki Kyauta

0 153

Premium Times ta rawaito cewa gwamnatin tarayya ta sanar da cewa za ayi wa mata dake fama da cutar yoyon fitsari aiki kyauta a duk manyan asibitocin gwamnati dake fadin kasa.

Ministan kiwon lafiya Isaac Adewale ya sanar da hakan inda ya kara da cewa gwamnati ta hada hannu da wata kungiya mai zaman kanta ‘Engender Health/Fistula Care Plus’ don ganin hakan ya yiwu sannan kungiyar ta dauki nauyin samar da kayan aikin da duk asibitocin za su bukata.

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...