Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Hadiza Gabon Ta Zama Jakadiyar Kamfanin Ganyen Shayin Dake Rage Kiba

0 170

Shahararren kamfanin siyar da ganyen shayi mai rage kiba “Unique Slimming Tea” Ya bayyana fitacciyar jaruman finafinan hausa na kannywood Hadiza Gabon a matsayin jakadiyarta ta goma sha hudu.

Hadiza Gabon itace jakadiyar kamfanin ‘Unique slimming tea’ ta goma sha hudu cikin manyan jakadan da kamfanin ke dasu.

Jarumar ta wallafa bidiyon dake jan hankalin masoyanta ta shafinta na Instagram da su hanzarta neman wannan ganyen shayin na ‘Unique Slimming Tea’ dake rage kiba musamman ga mata masu kiba ko nauyin jiki.

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...