Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Halaye 10 Da Ke Tsufar Da Mutane Cikin Gaggawa

1,246

Duk da cewa tsufa wani abu ne da babu wanda zai iya gujewa, za a fuskanci cewa wasu na tsufa da wuri fiye da wasu.

Akwai abubuwa da dama da ka iya haifar da hakan, inda a yau zan bayyana guda 10.

Dukkanin su binciken kimiyya ya tabbatar cewa su na gaggauta tsofewar mutum fiye da kima:

  1. Shan taba sigari
  2. Riko ko kuma Rike mutane a zuciya da kin yafiya
  3. Shan giya
  4. Yawan shiga rana
  5. Rashin isasshen barci
  6. Cin abubuwa masu zaki
  7. Kasancewa kullum a gajiye
  8. Rashin kula da fata yadda ya kamata
  9. Yawan zama guri daya
  10. Rashin cin abinci masu gina jiki

Da fatan za a kiyaye domin a ci moriyar yarinta yadda ya kamata.

KARANTA WANNAN: Illolin saka takalma masu tsini

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...