Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Hoto: Jaruma Maryam Booth Ta Bayyana Soyayya Ta Ga Sabon Saurayin Ta (Karanta Ku Ji))

0 1,479

Jarumar Kannywood, Maryam Booth, ta bayyana soyayyar ta da sabon saurayin ta a shafinta na Instagram.

 

A shafin na ta, ta bayyana yadda sabon saurayin na ta kara ba ta damar yin soyayya duk da matsalar da ta fuskanta a baya.

 

Duk da cewa taurariyar ba ta bayyana sunan shi wannan sahibinta na ta ba.

 

 

Ga kalamun na ta na a harshen Huasa “Ka shigo rayuwata a daidai lokacin da aka ci amanata a soyayya, kai ne wanda ka warkar da cutar soyayya dake damuna, kuma ka nuna min yadda ake soyayyar gaske.
Don haka nake taya ga murnan sake zagayowar ranar haihuwarka.”

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...