Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Hotuna Daga Bikin Dan Kwallon Kafan Super Eagles Kenneth Omeru

0 224

An daurawa dan kwallon kafan Nijeriya na Super Eagles, Kenneth Omeru, tare da masoyarsa, Chioma Nnamani auren soyayya a jihar Enugu a jiya 30 ga watan Disamba 2017.

 

Karanta wannan: Hotuna Daga Bikin Dan Shugaban Kungiyar Baristocin Kasa A. B Mahmoud

 

Kennethya kasance dan kwallon baya na kungiyar kwallon kafan Chelsea, amma a yanzu sun bada shin na tsawon wasu ‘yan watanni kadan ga wata kungiyar kwallon kafan turkiyya wacce ake kira da suna Kasimpasa.

 

Karanta wannan: Amaren Mujallar Al’ummata Na Mako: Injiniya Awwal Da Sumaiyah

 

Kenneth yayi baiko da masoyiyarsa a watan Satumba na wannnan shekarar.

 

Karanta wannan: Hotunan Amaren Mujallar Al’ummata Na Mako: Ibrahim Da Asma’u

 

Ya yadda hotunan daga biikin baikon su da masoyiyar na sa a shafinsa na Instagram.

Allah ya ba su zaman lafiya (Amin).

 

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...