Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Hotuna Daga Bikin Dan Shugaban Kungiyar Baristocin Kasa A. B Mahmoud

0 627

Sadiq, ya kasance dan shugaban kungiyar baristocin kasa, A. B Mahmoud.

 

Karanta wannan: Amaren Mujallar Al’ummata Na Mako: Injiniya Awwal Da Sumaiyah

 

An daurawa Sadiq A. B Mahmoud, aure da kyakyawar amaryrsa aure a jihar Kano a jiya 29 ga watan Disamba 2019.

 

Karanta wannan: Amaren Mujallar Al’ummata Na Mako: Abdulrashid Da Hussaina

 

Mahaifin Sadiq ya kasance babban lauya ne sannan kuma ya cikin ‘yan kwanakin da suka gabata ya kara samun suna bayan ya marawa dalibar nan da ke neman kwarewa a kan harkar shari’a mai suna Firdaus Amasa da hukumar makarantar ta ki rantsar da ita a matsayin cikakkiyar lauya sakamakon kin yarda da ta cire hijabi a ranar rantsuwar lamarin da ya haddasa cece-kuce.

 

Karanta wannan: #AdalciGaFirdaus: Majalisa Ta Nada Kwamiti Don Duba Batun Nemawa Firdaus Amasa Adalci

 

Ga hotunan bikin a kasa:

Karanta wannan: Hotunan Amaren Mujallar Al’ummata Na Mako: Abdulrahman Da Hassanah

 

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...