Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Hotunan Kafin Aure: Amaryar Ta Dauki Bindiga a Matsayin Gargadi Ga Sauran Mata

0 1,338

A wasu hotunan kafin aure da ke zagaye a shafukan sada zumunta, an nuna amaryar dauke da dankareriya bindiga wacce ta dauka a matsayin gargadi ga matan da za su iya kaiwa mijinta hari.

Amaryar mai suna Jasmine da angon mai suna Bennie za su daura aure ne a ranar 22 ga watan nan.

Ga hotunan:

A bangare guda kuma dai ga hotunan kafin aure na wasu jibga jibga da ya kawatar da jama’a da dama mabiya shafukan sada zumunta.

 

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...