Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Hukumar Zabe Na Jihar Edo Ta Fitar Da Ranar Gudunar Da Zaben Kananan Hukumomi

0 118

Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Edo (EDSIEC) ta sanya 3 ga watan Maris, 2018 a matsayin ranar da za’a gudunar da zaben kananan hukumomi na jihar.

 

Karanta wannan: Zaben 2019: Yul Edochie Ya Yi Zancen tsayawa Takarar Shugaban Kasa

 

An samu labarin ne a wata sanarwa da shugaban hukumar EDSIEC, Farfesa Stanley Orobator, ya rabawa manema labarai a birnin Benin.

 

Karanta wannan: INEC Ta Fitar Da Jadawalin Zaben 2019

 

Sanarwan ta bayyana cewa za’a fitar da jadawalin da ka’idodin zaben a ofishin hukumar bayan ta ida zamanta da jiga-jigan jam’iyyun da aka yiwa rajistar.

 

Karanta wannan: Zaben 2019: INEC Za Ta Kara Bude Sabbin Tashohin Zabe 10 A Kowace Jiha

 

Hukumar gaiyaci jam’iyyun da aka yiwa rajista halartar wata zama da ta shirya a ranar Litinin a hedikwatar hukumar zabe na jihar a birnin Benin.

 

 

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...