Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Kalli Sabbin Hotunan Tauraruwa Di’ja Kawar Rahama Sadau

0 1,103

Sabbin hotunan da mawakiyyar, Hadiza Blell, wacce aka fi sani da suna, Di’ja, ta sa mutane da dama magana musamman maza masoyanta.

 

Mahaifiyar Di’ja ta kasance ‘yar arewacin Nijeriya ne a yayin da shi kuma mahaifin na ta dan asalan kasar Sierra Leane ne.

 

Di’ja na dauke da digiri kala biyu, na farko dai ta samu digirinta na farko a bangaren ilimin halittar sannan kuma digirinta na 2 a bangaren ilimin halayyar mutane wato Psychology.

 

Bayan ta kammala karatun na ta, sai ta koma harkar waka.

 

Tauraruwar ta saka sabbin hotunan na ta ne a shafinta na Instagram.

 

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...