Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Kofin Duniya: Nijeriya Za Ta Hadu Da Argentina da Croatia a Rukuni na D (Kalli Jerin Rukunan)

0 78
Raba rukuna wasannin gasar cin kofin duniya na 2018 wanda aka gudunar a babban birnin kasar Rasha, Moscow ya nuna cewa ‘yan kwallon Nijeriya na Super Eagles za su kara da kasar Argentina, da Iceland, da kuma Croatia a rukuni na D. 

Ga jerin sauran kasashe da rukunan su:

Russia
Soudi Arabia
Egypt
Uruguay

 

Rukunin B
Portugal
Spain
Morocco
Iran

 

Rukunin C
France
Peru
Australia
Denmark

 

Rukunin D
Argentina
Nigeria
Iceland
Croatia

Rukunin E
Brazil
Switzerland
Costa Rica
Serbia

 

Rukunin F
Germany
Mexico
Sweden
South Korea

Rukunin G
Belgium
Tunisia
England
Panama

 

Rukunin H
Poland
Senegal
Colombia
Japan

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...