Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Kun Ga Wadannan Hotuna Daga Bikin Zagayowar Ranar Haihuwar Dino Malaye Kuwa?

0 145

A ranar Lahadin da ta gabata ne sanata mai wakiltar Kogi ta Yamma, Dino Malaye ya shirya biki a gidan shi da ke jahar Kogi domin murnar cikar shi shekaru 44 a duniya.

Sanatan ya sanya kaya kamar a fim din Pirates of the Caribbean, inda ya yi shiga irin ta tauraron shirin, Captain Jack Sparrow, yayin da bakin sa suka rufe ido daya a irin salon yadda aka gani a cikin fim din.

Ga dai hotunan a kasa:

KARANTA WANNAN: Kalli kyautar da jikar shugaba Buhari ta ba shi domin murnar zagayowar ranar haihuwar shi

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...