Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Kyawawan Hotunan ‘Gabanin Auren’ Na Wata Amarya Da Angonta Na Daukar Hankali A Kafafen Sadarwa (Hotuna)

0 1,671

A yayin da wasu da dama ke suka tare da ganin rashin alfanun barin yara masu karanci shekaru irin wannan su yi aure, wasu na ganin dacewar hakan, inda suke ta fatan alkhari da kuma sanya albarka ga ma’auratan biyu

 

A yayin da yawancin mujallun yanar gizo na bangaren kudancin Nijeriya ke cike da suka daga masu sharhi kan aurar da yara kanana wadanda suka bayyana a matsayin wadanda basu riga sun fahimci mene aure ba, masu sharhi daga arewacin Nijeriya kuwa, yabawa suka yi ta yi tare da yi wa ma’auratan fatan alkhairi

 

Har zuwa yanzu dai bamu gama tantance ainahin suna da jiha, karamar hukuma da unguwar da ma’auratan suka fito ba, amma yana da kyau mu ma mu kawo muku labarin da duminsa don ko kwa bayyana gamsuwarku ko rashin gamsuwarku kamar dai yadda takwarorinmu na kudu suka bayyana ra’ayoyinsu

 

Kalli hotunan, kana ka yi sharhi:

 

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...