Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Taba-ka-lashe Daga Sabon Kundin Wakar da Mawakin Raps M.I Abaga Ya Saki

0 190

 

Mawaki samfurin Raps, M.I Abaga, ya saki sabon kundin wakarsa da ya yi wa lakabi da Rendezvous.

Sabon kundin nasa na dauke da fuskoki da kuma gudunmawar fitattun mawakan Nijeriya da suka hada da: Falz, Ajebutter 22, Tomi Thomas, Nonso Amadi da kuma Terry Apala.

Haka kuma MI ya gayyaci masu Raps daga kasar Afirka ta Kudu da suka hada da: AKA da Cassper Nyovest da kuma wasu fitattun fuskokin kafar yanar gizo da suka hada da: Charles ‘Igwe Tupac’ Okocha.

Kundin na dauke da wakoki har guda 15. Ga taba ka lashe daga kundin: Wakar Your Father

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...