Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Yadda Na Ja Ra’ayin Mata Sama Da 3000 Shiga Harkar Madigo

0 3,777
Wata ‘yar shekara 45 ta bayyana yadda ta ja ra’ayin mata sama da 3000 shiga harkar Madigo

 

Ofori ta labarta yadda ta ja ra’ayin mata sama da 3000 shiga harka madigo a wata hirar da ta yi da gidan talabijan din AdomTV inda ta bayyana cewa tun da dadewa ta shiga harkar madigo

 

Ofori ta ce, ta kware a harkar madigo ne tun a lokacin da take makaranta sakandare kuma tayi nasarar shigar da mata sama da 3000 tare da gamsar da mata marasa aure masu arziki babu kirge.

Ta ce, akasarin wadanda take aikata aika aikar nan dasu tun bayan ta samu kware manyan jami’an gwamnati  mata ne da manyan ministoci inda akalla za ta iya harka da mata 10 a kowacce rana.

 

Ofori ta cigaba da cewa wannan harkar dai kamar yadda yawancin mutane suka dauka babu kyau, haramun ne, toh babu inda litaffin addinin kirista ‘Bible’ ya nuna haramcinsa. In kuma da akwai to ina son a nuna min shafi, kamar yadda Ofori ta bayyanawa AdomTV

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...